Saturday, 5 November 2016

NA SAKI RESHe

NA SAKI RESHE
          Nah
Ayshart farouq

Nagarta writers association
                  (NWA)

Yammaci ne Mai cike da sanyi hade da kamshin damina dai dai wannan lokacin ne ta fito daga gida zataje islamiya, kasancewar islamiya batada nisa da gidansu.
         Daga Kai tayi ta kalle gate din da ke kusa  da gidansu

1 comment: