NA SAKI RESHE
Nah
Ayshart farouq
Nagarta writers association
(NWA)
Yammaci ne Mai cike da sanyi hade da kamshin damina dai dai wannan lokacin ne ta fito daga gida zataje islamiya, kasancewar islamiya batada nisa da gidansu.
Daga Kai tayi ta kalle gate din da ke kusa da gidansu
This comment has been removed by the author.
ReplyDelete